Skip to main content

Posts

Featured

Ya zuba wa abokinsa maganin bera a fura ya sha ya mutu, ya saka gawar a rijiya a Katsina

Ya zuba wa abokinsa maganin bera a fura ya sha ya mutu, ya saka gawar a rijiya a Katsina SP Gambo Isa tare da wanda ake tuhuma Daga Wakilinmu a Katsina Wani mutum mai suna Laminu Saminu a qaramar hukumar Mani dake Jihar Katsina ya hallaka abokinsa Sanusi Bawa wanda jami'in tsaro ne mai muqamin mataimakin Sufritanda a hukumar tsaron farin kaya wato 'Civil Defense' reshen Jihar Katsina.  Kakakin rundunar 'yan sanda ta jihar SP Gambo Isa ne ya gabatar da wanda ake zargin ga manema labarai a Talatar da ta gabata.  SP Isa ya bayyana cewar Saminu abokin marigayin ne domin kuwa ajinsu xaya a Kwalejin Horon Malamai dake Katsina, inda suke vangaren karatun digiri shekarar qarshe.  "Marigayin ya je gidan Saminu don ya duba lafiyarsa kasancewar ya kira wayar shi amma bai same shi ba.  "Ashe shi kuma tuni ya fara saqe-saqen yadda zai hallaka abokin nasa don ya sace motarsa da ya zo da ita gidan," inji SP Gambo Isa SP Isa ya cigaba da cewa, "bayan marigayin ya aj...

Latest Posts

Yadda 'yan bindiga suka bude wuta a masallaci a Katsina

fusatattun matasa a Nijar sun bata allon wata hanya da aka saka sunan Shugaba Buhari

Yadda Dr. Ibrahim Bello Dauda (El-Dabi) ya zama zara a cikin taurari

Ganduje ya bukaci a hukunta NAHCON bisa gazawarta wajen aikin Hajjin 2022